<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Ga littafi a hannunka, Littafi Mai Tsarki ne.
 Ya fito wurin Allahnmu zuwa ga mutane.

[V2]
 KORUS
 Zancen rai da ceto, zance na gidan gobe.
 Mu karanta shi, mu bincike shi,
 Littafi Mai Tsarki ne.

[V3]
 2) Sai mu duba littafin nan, mu bincike shi duka.
 Don maganarsa gaskiya ce daga wurin Allah.
 Korus

[V4]
 3) Sai mu haddace ayoyi, mu ƃoye su a zuciya
 Don su hana mu zunubi, su gyarta halinmu.
 Korus</lyrics>
<title>Ga Littafi A Hannunka, Littafi Mai Tsarki Ne LW61</title>
<hymn_number>61</hymn_number>
</song>